BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya baki daya.
Shirye-shiryen rediyo - BBC News Hausa
BBC News, Hausa Labaran Duniya Kallo Sauraro Saurari labarai Shirye-shirye na Musamman Shirye-shiryen rediyo
BBC Hausa Rediyo - BBC News Hausa
BBC Hausa Rediyo Labaran duniya da sharhi da kuma bayanai kan al'amuran yau da kullum daga sashin Hausa na BBC.
Wasanni - BBC News Hausa
A wannan shafi ana tattara labaran wasanni, sakamako, jadawalin gasar da bayanai kan manyan wasanni daga gida da waje.
Yadda ficewar UAE daga Opec za ta janyo babban giɓi - BBC News Hausa
Wani babban al'amari ne cewa Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta sanar da cewa za ta fice daga ƙungiyar Ƙasashe Masu Arzikin man Fetur ta Opec baga-tatan. UAE ta kasance mamba a ƙungiyar tun kafin ...
Manyan abubuwan da aka fi tattaunawa gabanin zaɓen gwamnan Anambra - BBC
Wannan zaben zai zama zaɓe na farko da za a gudanar a ƙarƙashin jagorancin sabon shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Joash Amupitan.
Yadda wasu 'yan APC ke zargin gwamnoni da wawushe fom na takara - BBC
Yayin da jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fara shirye-shiryen tunkarar zaben 2027, batun mallakar fom din takara na neman haifar da rudani a jam'iyyar.
Yadda masu iƙirarin jihadi suka toshe hanyoyin shiga Bamako - BBC
Kullen na zuwa ne zuwa ne kwanaki kaɗan bayan kisan gillar da aka yi wa minsitan tsaron ƙasar a wasu jerin hare-hare da aka kai faɗin ƙasar.